'Da muka lashe Premier sai da iyalina ta haƙura da ni'

Bayanan bidiyo, Lashe hoton da ke sama domin kallon bidiyo
'Da muka lashe Premier sai da iyalina ta haƙura da ni'
An wallafa

Ɗaruruwan magoya bayan Arsenal daga jihohi daban-daban, kama daga matasa har dattijai sun cashe a wani biki a Kano domin murnar nasarar da ƙungiyar ta yi a bana.