BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Trump ya ce Iran ce ta harbo helikwaftan Amurka kuma sai sun rama
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 09/06/2026.
Mutanen da bai kamata su sha mangwaro ba
A wasu lokuta, abin da ake ɗauka a matsayin "kyakkyawan abinci mai gina jiki" na iya jawo matsala ga wasu rukunin mutane idan ba a yi hankali.
'Muna zargin kashe shi aka yi' - iyalan Abubakar Lawal ɗan wasan Najeriya da ya mutu a Uganda
A lokacin rasuwar tasa, 'yan sandan Uganda sun bayyana cewa Lawal ya mutu ne sakamakon fadowa daga saman wani bene. Sai dai iyalansa sun ce har yanzu ba su gamsu da wannan bayani ba.
Ko Bola Tinubu ya taɓa faɗuwa zaɓe?
Nasarar da ya samu a zaɓen 2023 ta sanya shi a sahu ɗaya da gaggan shugabannin siyasa kamar Shehu Shagari da Olusegun Obasanjo da kuma marigayi Umaru Musa 'Yar'aduwa, waɗanda suka yi 'da gamo da kasawa'.
Wane tasiri rundunar tsaron gandun daji za ta yi ga matsalar tsaro a Najeriya?
Ofishin mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro da ma'aikatar muhalli ta Najeriya ne za su kula da shirin, amma jihohi ne za su ɗauki dakarun.
Sabbin hare-haren Iran kan Isra'ila: Wane saƙo hakan ke aikawa?
Matakin Iran na iya haifar da matsala kan kan yarjejeniyatmra btsagaita wuta da ke gafama yanzu haka.
Yadda Messi ya sauya salon wasansa a cikin fili
Lionel Messi zai buga gasar kofin duniya ta shida a bana tare da Argentina, Guillem Balague ya yi rahoto kan yadda Messi ya canja salon wasansa.
Yadda kura ta turnuke a jam'iyyar NDC a Kano
Har yanzu akwai sauran rina a kaba a jam'iyyar NDC a Kano
'Na fitar da rai a soyayya, zan ƙarasa rayuwata ni kaɗai'
Matar wadda ta ce ta kasance tare da masoyinta tun suna ƴan shekara 17 har zuwa lokacin da mutuwa ta raba su a lokacin korona, ta yi zawarawa maza har guda huɗu waɗanda dukkaninsu suka damfare ta.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 10 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, Shirin Yamma, 19:29, 9 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 9 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 9 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Spurs na son ɗaukar Savinho, United na son Anderson
Spurs na samun ci gaba a tattaunawar da suke yi da Manchester City wajen ɗaukar ɗan wasan ta Savinho
Ƴan Afirka bakwai da za su taka rawar gani a Gasar Kofin Duniya 2026
Da yake kasa 10 ce za ta wakilci Afirka a gasar cin kofin duniya a 2026, BBC ta zakulo muku ƴan wasan Afirka bakwai da za su taka rawar gani a gasar a bana.
Maguire zai iya barin Man U,Bayern Munich za ta rike Olise
Watakila a amincewa Harry Maguire barin Manchester United a wannan bazara watanni bayan da dan wasan Ingila ya rattaba hannu kan sabon kwantaragi.
Shin Portugal ta fi ƙoƙari a wasa idan babu Ronaldo - ko zai iya zaman benci?
A lokacin da Cristiano Ronaldo ke shirin buga wa Portugala gasar kofin duniya karo na shida, BBC Sport ta yi duba kan matsayinsa a tawagar kasar.
Brighton ta ɗauki ɗan Najeriya Yohanna kan sama da fam miliyan 21
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Litinin 01 zuwa Lahadi 07 ga watan Yunin 2026.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ƴan Afirka nawa ne suka maƙale a yaƙin Rasha da Ukraine?
Alƙaluma da Ukraine ta fitar sun nuna cewa ɗaya daga cikin duk fursunonin yaƙi takwas da ƙasar ta kama ɗan Afirka ne.
Trump ya gargaɗi Netanyahu cewa 'zai bar shi da Iran'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan abubuwan da ke faruwa tsakanin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 08/06/2026.
Lokuta biyar da arewa da gabashin Najeriya suka haɗu a siyasance
Tun daga Jamhuriya ta 1 ne shugabannin siyasa daga arewa da gabashi suka riƙa ƙulla ƙawance domin kafa gwamnati ko shiga zaɓe, inda a wasu lokutan ake samun nasara, wasu kuma ba a samu.
Ko Amurka, Mexico da Canada za su iya manta bambancin da ke tsakaninsu a gasar Kofin Duniya?
Shugaban Amurka ya yi alfaharin cewa Amurka ce jagora a nahiyar. Hakan kuma na iya dagula lamura da maida hannun agogo baya a zaman tankiyar da ke tsakanin ƙasashen kan hulɗar kasuwanci, ci rani da safarar miyagun ƙwayoyi tun bayan da Trump ya dawo mulki.
Me ya sa matsalar tsaron Najeriya ta ƙi ƙarewa duk da kuɗin da gwamnati ke kashewa?
Daga wannan gwamnati zuwa waccan, a kowace shekara kason da ake ware wa fannin tsaro a kasafin kudi shi ne ke da kaso mafi yawa. To amma me ya sa aka kasa shawo kan matsalar tsaron?
Yadda sojojin Najeriya suka ceto kusan mutum 400 daga hannun Boko Haram
Rundunar sojin Nijeriya, ta ce an sace mutanen ne daga yankuna daban-daban musamman a yankin Ngoshe da ke karamar hukumar Gwoza, inda aka rika tsare su cikin mawuyacin hali a cikin sansanin mayakan da ke cikin tsaunukan.
Wane ne Muhammad Minshawi: "makarancin Qur'ani"mai matuƙar alkunya
An bayyana gidan da ya fito a matsayin "Gidan Kur'ani"; Kakansa, Sheikh (Sayyid), da kakansa, (Tayyib) Al-Minshawi, dukkansu suna daga cikin mashahuran masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar,
Su-34M: Jirgin yaki kirar Rasha da kasashen Afirka suke rububi
Jirgin Su-34M babban jirgin yaƙi ne na Rasha mai cin dogon zango da aka tsara domin ƙaddamar da hari ta ƙasa da ta sama da ta ruwa da kuma tsaron sararin samaniya.
Iyalai 10 mafiya arziki a duniya
Waɗanda ke kan gaba a harkokin kasuwanci manya ne a idon mutane da yawa, kuma ana yanke masu hukunci ne kan dagewar su wajen ci gaba da nuna ɗaukaka ko kuma idan suka gaza yin hakan, saboda ana masu Kallon fitattu da suka kai ƙololuwar shahara.
Iran ta yi barazanar rufe Mashigar Hormuz gaba ɗaya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan abubuwan da ke faruwa tsakanin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 06/06/2026.
Sojojin Najeriya sun ce sun ceto mata da yara 360 a Borno
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 7 ga watan Yunin 2026.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































